2 Corinthians 3:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama abin da dā take da ɗaukaka, ba ta da ɗaukaka a yanzu, in aka kwatantata da mafificiyar ɗaukaka ta yanzu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَڧِيڧَ، طَوْكَكَ تَڟُواْهُوَرْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ بَاتَدَ وَتَ دَرَجَ يَنْذُ، عِدَنْ أَنْ‌ڠُودَتَ دَ دَرَجَ تَسَابُوَرْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hakika a wannan hali, abin da dā take da ɗaukaka ya rasa ɗaukaka sam, saboda mafificiyar ɗaukakar da ta jice ta.