2 Corinthians 3:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mu ba kamar Musa ba ne, wanda ya rufe fuskarsa da lulluɓi, don kada Isra’ilawa su ga ƙarewar ɗaukakan nan mai shuɗewa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُو بَكَمَرْ مُوسَٰى بَنٜىٰ، وَنْدَ يَرُڢٜىٰ ڢُسْكَرْسَ دَ مَيَاڢِ، دُواْمِنْ كَدَ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا سُغَ ڧَارٜىٰوَرْ طَوْكَكَرْ نَنْ مَيْ شُوطٜىٰوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba kamar Musa muke ba, wanda ya rufe fuskarsa da mayafi, don kada Isr'ailawa su ga ƙarewar ɗaukakar nan mai shuɗewa.