2 Corinthians 3:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma duk sa’ad da wani ya juyo ga Ubangiji, akan kawar da lulluɓin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا ذَاعَ عِيَ ثِرٜىٰشِ عِدَنْ مُتُمْ يَجُويُواْ غَ عُبَنْغِجِ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma da zarar mutum ya juyo ga Ubangiji, akan yaye masa mayafin.