2 Corinthians 3:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amincewa kamar wannan shi ne namu ta wurin Kiristi a gaban Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُنْ ڢَطِ حَكَ دُواْمِنْ مُنَدَ تَبَّثِ أَغَبَنْ اللَّهْ تَوُرِنْ أَلْمَسِيحُ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan ita ce irin amincewarmu ga Allah ta wurin Almasihu.