2 Corinthians 4:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A rubuce yake cewa, โNa gaskata; saboda haka na yi magana.โ Da wannan ruhun bangaskiya ne mu ma muka gaskata, saboda haka muke magana.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฑูุจููุชูุซููููุฑู ู
ูุบูููุฑู ุงูููููู ุชูุซูููฐ ยซููุง ุบูุณูููุชูุ ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ููุง ููู
ูุบูููุยป ุชูููุฏูููููููฐ ู
ูููุฏู ุฑููุญู ุจูููโุบูุณููููู ุงููุฑู ุทูููุ ุชููุงูุ ู
ูู ู
ูุง ู
ููู ุบูุณูููุชูุ ุณูุจููุงูุฏู ุญูููููู
ู ู
ูููููฐ ู
ูุบูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tun da yake muna da ruhun bangaskiya iri ษaya da na wanda ya rubuta wannan, โNa gaskata, saboda haka na yi magana,โ to, mu ma mun gaskata, saboda haka kuma muke magana.