2 Corinthians 4:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wannan fa don amfaninku ne, domin alherin nan da yake bazuwa zuwa ga mutane masu yawa, yฤ zama dalilin godiya mai yawa ga ษaukakar Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููู ููููููู ฺขูุง ุฏููุงูู
ููู ุงููู
ฺูขูุงูููููู ููููฐุ ููุงูููู ุฏู ุงููููุญูููฐุฑููู ุงูููููู ูููู ุชฺูงูุงุฑู ููุทููู ุบู ู
ูุชูููููฐ ู
ูุงุณูููููุ ุฐููู ุฐูู
ู ุฏูููููููู ฺงูุงุฑู ุบููุงูุฏููู ุบู ุงูููููู ุ ุฏููุงูู
ููู ุงููุทูููููููุงุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk wannan fa don amfaninku ne, domin alherin Allah ya yaษu ga mutane masu yawa, ta haka ya zama sanadin yawaita godiya ga Allah, domin a ษaukaka Allah.