2 Corinthians 4:2 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ruwanmu da ษ“oye-ษ“oye na munafuncin da suke abubuwan kunya. Ba ruwanmu da ruษ—u, ko yin ฦ™arya da kalmar Allah. Sai dai muna faษ—in gaskiya a fili. Ta haka ne kowa zai yi shaidar gaskiyarmu a gaban Allah cikin zuciyarsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽุง ุถููˆูŽู†ู’ู…ู ุฏูŽ ูปููˆุงู’ูŠูœู‰ูฐ ูปููˆุงู’ูŠูœู‰ูฐ ุงู•ูุฑูู†ู‘ูŽู…ูู†ูŽุงฺขูู†ู’ุซูู†ู’ ุฏูŽุณููƒูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู’ ูƒูู†ู’ูŠูŽุงุž ุจูŽุง ุถููˆูŽู†ู’ู…ู ุฏูŽ ุฑููˆุทู ูƒููˆุงู’ ูŠูู†ู’ ฺงูŽุถู’ูŠูŽุง ุฏูŽ ูƒูŽู„ู’ู…ูŽุฑู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ู…ูู†ูŽ ฺขูŽุทูู†ู’ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ุงู”ูŽ ฺขููŠู„ูุž ุชูŽู‡ูŽูƒูŽู†ูœู‰ูฐ ูƒููˆุงู’ูˆูŽ ุฐูŽูŠู’ ูŠูุดูŽูŠู’ุฏูŽุฑู’ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุฑู’ู…ู ุงู”ูŽุบูŽุจูŽู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุซููƒูู†ู’ ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba ruwanmu da ษ“oye-ษ“oye na munafunci, ko makirci, ko yi wa Maganar Allah algus, amma ta wurin bayyana gaskiya a fili, sai kowane mutum ya shaidi gaskiyarmu a lamirinsa a gaban Allah.