2 Corinthians 4:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Domin shi Allah wanda ya ce, โBari haske yฤ haskaka daga duhu,โ ya sa haskensa ya haskaka a cikin zukatanmu, don yฤ ba mu hasken sanin ษaukakar Allah a fuskar Kiristi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููู ููููุฏู ููุซูููฐ ยซุจูุฑู ุญูุตูููููฐ ููุญูุตูููููุง ุฏูุบู ุฏูููุยป ุดููููููฐ ููู
ู ููุณูุง ุญูุตูููููฐููุณู ููููููฐ ุญูุตูููููุงููุง ุนูุซููููู ุฐููุซูููุงุฑูู
ูุ ุฏููุงูู ุงูู ุญูุตููููู ู
ูุชูููููฐ ุณูุณููู ุทูููููููุฑู ุงูููููู ุงูู ฺขูุณูููุฑู ุงููููู
ูุณููุญู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin shi Allah wanda ya ce, โHaske yฤ ษullo daga duhu ya haskaka,โ shi ne ya haskaka zukatanmu domin a haskaka mutane su san ษaukakarsa a fuskar Yesu Almasihu.