2 Corinthians 4:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma muna da wannan dukiya a cikin tulunan yumษu, don a nuna wannan mafificin ikon nan daga Allah ne, ba daga gare mu ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููุฏูููููุ ู
ูู ุฏูู
ูููููฐ ุฏู ููููููู ุงููุฑูุฒฺูงู ููุฑููุญูููููุ ู
ููู ููู
ูุฑู ุชููููููู ููุงูู ููููฐ ููููููุ ู
ููู ุฐูู
ู ุญููู ุฏููุงูู
ููู ุงููููููู ุซูููฐูู ุซููููููููฐูู ุฅูููููุงููุฏู ฺููขู ุฏููู ุฏูุบู ููุฑููู ุงูููููู ููููฐุ ุจูุงุฏูุบู ููุฑูููู
ูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan wadata da muke da ita kuwa, a cikin kasake take, wato, jikunanmu, don a nuna mafificin ikon nan na Allah ne, ba namu ba.