2 Corinthians 5:15 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kuwa mutu ne saboda dukan mutane, domin kada waษ—anda suke rayuwa kada su yi zaman ganin dama a nan gaba, sai dai su yi zaman wannan da ya mutu saboda su, aka kuma tashe shi saboda su.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽูƒููˆูŽ ู…ูุชูู†ูœู‰ูฐ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุฑูŽูŠู’ุŒ ูƒูŽุฏูŽ ุณููŠู ุฐูŽู…ูŽู†ู’ ุบูŽู†ูู†ู’ ุฏูŽุงู…ูŽ ู†ูŽู†ู’ ุบูŽุจูŽุŒ ุณูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ุณููŠู ุฐูŽู…ูŽ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽู…ูุชู ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ุณูุŒ ุนูŽูƒูŽ ูƒูู…ูŽ ุชูŽุงุดูœู‰ูฐุดู ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽุณููˆุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuwa mutu ne saboda dukan mutane, domin waษ—anda suke a raye, kada su yi zaman ganin dama a nan gaba, sai dai su yi zaman wannan da ya mutu saboda su, aka kuma tashe shi saboda su.