2 Corinthians 5:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™ad da muke zaune a cikin jikin nan na duniya, nishi muke domin matsuwar da muke sha, ba domin muna so mu rabu da jikinmu na wannan duniya ba ne, sai dai don so muke yi a suturta mu da na Sama, domin mai rai ya shafe mai mutuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ู…ููƒูœู‰ูฐ ุธูŽูˆู’ู†ูœู‰ูฐ ุซููƒูู†ู’ ุฌููƒูู†ู‘ูŽู†ู’ ู†ูŽุฏููˆู†ููŠูŽุงุŒ ู…ูู†ูŽ ู†ููŠุดู ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ู…ูŽฺŸูู†ู’ ุฏูŽู…ููƒูœู‰ูฐุดูŽุงุž ุจูŽูˆูŽูŠู’ ู…ูู†ูŽุณููˆุงู’ ู…ูุฑูŽุจู ุฏูŽ ุฌููƒูู†ู‘ูŽู†ู’ ู†ูŽุงู…ู ู†ูŽุฏููˆู†ููŠูŽุงุจูŽุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ู…ูู†ูŽุณููˆุงู’ ุงู”ูŽ ุณูŽู†ู’ูŠูŽู…ู ุฏูŽ ู†ูŽุณูŽู…ูŽุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุงู”ูŽุจู ู…ูŽูŠู’ ุฑูŽูŠู’ ู†ูŽู‡ูŽุฑู’ ุงู”ูŽุจูŽุฏูŽุง ูŠูŽุซูŽู†ู’ุฌูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู‘ูŽู†ู’ ู…ูŽูŠู’ ู…ูุชููˆูŽ ุบูŽุจูŽุงุทูŽูŠูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da muke zaune a cikin jikin nan na duniya, nishi muke domin matsuwar da muke sha, ba domin muna so mu rabu da jikinmu na wannan duniya ba ne, amma don so muke yi a suturta mu da na Sama, domin mai rai ya shafe mai mutuwa.