2 Corinthians 6:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
cikin baฦin ciki, duk da haka kullum cikin murna muke. Cikin matalauta, duk da haka muna azurtar da mutane da yawa. Ba mu da kome, alhali kuwa kome namu ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุซููููู ุฏูุงู
ูููุ ู
ููููู ุณูุงู
ู ุฏูููููููู ฺขูุถู ุซูููุ ูููุงูุฏูููููููฐ ุจูุงู
ู ุฏููููุงูู
ูููฐุ ุฏูููุฏููููู ู
ูููุณูุง ู
ูุชูููููฐ ุฏููููู ุณููููู ุงููุฑูุฒฺูงูุ ููู
ูุฑู ู
ูู ุจูุงู
ูุฏู ูููู ุงููุจูุ ุนูู
ููุง ูููุงูู
ูููฐ ููุงู
ูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
kamar muna baฦin ciki, kullum kuwa farin ciki muke yi, kamar matalauta muke, duk da haka kuwa muna arzuta mutane da yawa, kamar ba mu da kome, alhali kuwa kome namu ne.