2 Corinthians 6:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku haษa kai da marasa bi. Gama me ya haษa adalci da mugunta? Ko kuwa me ya haษa haske da duhu?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฏู ููููุทููููู ุฏู ู
ูุชูููููฐูู ุฏู ุจูุงุณูุจููู ุนูุจูููโุบูุฌู ุ ู
ูุชูู
ููู ููุฑููู ุฐููู ุนููู ุธูููููุงููุง ููุงฺขููู ุฏู ู
ููู ู
ูุบูููุชูุงุ ูููุงู ููู
ู ู
ูููฐููููฐููููฐ ููููุทู ุญูุตูููููฐ ุฏู ุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ku yi cuษanya marar dacewa da marasa ba da gaskiya. To, me ya haษa aikin adalci da na mugunta? Ko kuwa me ya haษa haske da duhu?