2 Corinthians 6:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wane alkawari ne tsakanin haikalin Allah da na gumaka? Gama mu haikalin Allah mai rai ne. Kamar yadda Allah ya ce, โ€œZan zauna tare da su, in yi tafiya a cikinsu, zan zama Allahnsu, su kuma za su zama mutanena.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽู‡ูŽุทูŽ ู‡ูŽูŠู’ูƒูŽู„ูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุฏูŽ ุบูุฏูŽู†ู’ ฺŸูŽุงฺขูุŸ ู…ููˆ ฺขูŽุง ู‡ูŽูŠู’ูƒูŽู„ู ู†ูœู‰ูฐ ู†ูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุฑูŽูŠู’ุž ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽุซูœู‰ูฐุŒ ยซุฐูŽู†ู’ ุฐูŽูˆู’ู†ูŽ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽุณููˆุŒ ุงู•ูู†ู’ูŠู ุชูŽฺขููŠูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ุณูุž ุฐูŽู†ู’ ูƒูู…ูŽ ุฐูŽู…ูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ุณูุŒ ุณููˆ ูƒูู…ูŽ ุณูุฐูŽู…ูŽ ุฌูŽู…ูŽุนูŽุชูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wace yarjejeniya ce take a tsakanin Haikalin Allah da gumaka? Domin mu haikali ne na Allah Rayayye. Yadda Allah ya ce, โ€œZan zauna tare da su, in yi yawo a tsakaninsu, Zan kuma kasance Allahnsu, Su kuma su kasance jama'ata.