2 Corinthians 6:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ya ce, โA lokacin samun alherina, na ji ka, a ranar samun ceto kuma, na taimake ka.โ Ina gaya muku, yanzu ne lokacin samun alherin Allah, yanzu ne ranar samun ceto.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฌู ุงููุจูููุฏู ุงูููููู ููุซูููฐุ ยซุงูู ุฏูููุฏููู ูููุงูููุซููู ุงููููุญูููฐุฑูุ ููุงุณูููุฑูุฑูููฐููุ ุฏู ุฑูุงููุฑู ุซูููฐุชููุงู ุชูุฐููุงูุ ููุงุชูููู
ูููููฐููุยป ุบูุงุดู! ููููููููููฐ ูููุงูููุซููู ุฏู ุฐูุงูู ููุฑููปู ุงููููุญูููฐุฑููู ุงูููููู ุ ูููู ุซูููฐ ุฑูุงููุฑู ุซูููฐุชููุงู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin ya ce, โNa saurare ka a lokacin samun karษuwa, Na kuma taimake ka a ranar ceto.โ Ga shi, yanzu ne lokacin samun karษuwa! Ga shi kuma, yau ce ranar ceto!