2 Corinthians 6:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A maimakon haka, duk abin da muke yi, muna yin shi ne don mu nuna cewa mu masu hidimar Allah ne. Muna yin haka cikin jimrewa, da shan wahala, da shan wuya, har da shan masifu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ู
ูููู
ููููุงูู ุญูููุ ุฏููู ุงููุจูููุฏู ู
ูููููฐููุ ู
ููู ููููุณู ุฏููุงูู
ููู ู
ูููููู ุซูููฐูู ู
ูู ู
ูุงุณู ุญูุฏูู
ูุฑู ุงูููููู ููููฐุ ู
ููู ูููู ุญููู ุซููููู ุฌูู
ูุฑูููฐูู ุฏู ุดููู ุนูุฐูุงุจู ุฏู ุดููู ููููููุ ุญูุฑู ุฏู ู
ูุณฺููขูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ta kowace hanya muna bayyana gaskiyarmu, a kan bayin Allah muke, ta matuฦar jurewa, da shan wahala, da ฦuntata, da masifu,