2 Corinthians 6:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ta wurin ษaukaka da ฦasฦanci, da cikin ษata suna, da kuma cikin yabo. Cikin faษin gaskiya, an ษauke mu masu ฦarya,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููู ุทูููููููู
ูุ ุงูููู ููู
ู ฺููููงูููุชูู
ูุ ุงูููู ููุจููุงููู
ูุ ุงูููู ููู
ููู ู
ููู ู
ูุบูููุฑู ูปูุงุชู ุณููููุ ุงูููู ู
ูููุฏูู
ูู ู
ูุงุณู ฺงูุถูููุงุ ุฏูููุฏููููู ู
ูู ุฏููู ู
ููู ฺขูุทููู ุบูุณูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ana ษaukaka mu, ana kuma wulakanta mu, ana yabonmu, ana kuma kushenmu. An ษauke mu kamar mayaudara, mu kuwa masu gaskiya ne.