2 Corinthians 6:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
mu sanannu ne, duk da haka an ษauke mu kamar ba a san mu ba, muna mutuwa, duk da haka a raye muke, an ba mu horo, duk da haka ba a kashe mu ba,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู
ูุฑู ู
ูุง ุจูุนูุณูููู
ูุจูุ ุบูุงุดู ูููู ุงููููุณูููู
ู ุณูุฑูููุ ููู
ูุฑู ุนูุจูุงูููู ู
ูุชููู ู
ูููููฐุ ุบูุงุดู ูููู ู
ูููุฏู ุฑูููุ ุงูููู ุชูุจูุงู
ู ุญููุงูุฑููุงูุ ุนูู
ููุง ุจูุนูููุดูููฐ ู
ูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar ma ba a san mu ba, an kuwa san mu sarai, kamar a bakin mutuwa muke, ga shi kuwa, muna a raye, ana ta horonmu, duk da haka ba a kashe mu ba,