2 Corinthians 7:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Baฦin ciki irin na tsoron Allah yana kai ga tuban da yake kawo ceto, ba ya kuma kawo baฦin ciki, amma baฦin ciki irin na duniya yakan kawo mutuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุจฺูงููู ุซููู ุงููุฑููููุญููููู ุงูููููู ููููฐ ููููููุณูุง ู
ูุชูู
ู ููุชููุจูุ ูููููุงูู
ู ููุฑููู ุงูููููู ุ ุชููููู ููู
ู ุฐูููุณูุงู
ู ุซูููฐุชููุงูุ ููู
ู ุจูุงุจู ยซุฏู ููุณูููยป ุนูุซูููุ ุนูู
ููุง ุจฺูงููู ุซููููู ุฏู ู
ูุชูู
ู ููููฐ ููุฌููฐููุงูุ ูููููู ูููู ุบู ู
ูุชูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don baฦin ciki irin wanda Allah yake sawa, shi ne yake biyarwa zuwa ga tuba, da kuma samun ceto, ba ya kuma sa โda na saniโ. Amma baฦin ciki a kan al'amarin duniya, yakan jawo mutuwa.