2 Corinthians 7:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, ko da yake na rubuta muku, ba musamman a kan wanda ya yi laifin ba ne, ba kuwa a kan wanda aka cutar ba, sai dai domin a bayyana muku a gaban Allah tsananin kula da kuke yi mana.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽุฑูุจููˆุชููˆุงู’ ูˆูŽู†ู’ุซูŽู†ู’ ูˆูŽุณููŠฺงูŽุฑู’ุŒ ุจูŽู†ู’ุฏูŽุงู…ู ุฏูŽ ู…ูุชูู…ูู†ู’ ุฏูŽ ูŠูŽูŠู ู„ูŽูŠู’ฺขูู†ู’ุจูŽุŒ ูƒููˆุงู’ ูƒูู…ูŽ ู…ูุชูู…ูู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽูŠู ู…ูŽุณูŽ ู„ูŽูŠู’ฺขูู†ู’ุž ุงู”ูŽ ู…ูŽูŠู’ู…ูŽูƒููˆุงู’ ู†ูŽุง ุฑูุจููˆุชูŽ ู†ูœู‰ูฐ ุฏููˆุงู†ู’ ุงู•ูู†ู’ุจูŽูŠู‘ูŽู†ูŽ ู…ููƒู ุฏูŽู„ู‘ูŽ ุฏูŽู„ู‘ูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽุณูŽู†ู’ ูƒูู†ู’ ูŠูŽุฑู’ุฏูŽ ุฏูŽู…ููˆ ุณููˆุงู’ุณูŽูŠู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, ko da yake na rubuto muku wasiฦ™a, ba musamman a kan wanda ya yi laifin ba ne, ba kuwa a kan wanda aka cutar ba, sai dai domin a bayyana muku a gaban Allah tsananin kula da kuke yi mana.