2 Corinthians 7:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na yi taฦ™ama da ku a wurinsa, ba ku kuwa ba ni kunya ba. Kamar dai yadda dukan abin da muka gaya muku gaskiya ne, haka ma taฦ™amarmu a kanku a gaban Titus ya zama gaskiya.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽู…ูŽุง ูƒููˆุงู’ ุฏูŽ ู†ูŽุบูŽูŠูŽ ู…ูŽุณูŽ ุงู•ูู†ูŽ ุชูŽุงฺงูŽู…ูŽ ุฏูŽูƒููˆุŒ ุจูŽู†ู’ุฌู ูˆูŽุชูŽ ูƒูู†ู’ูŠูŽุงุจูŽุž ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุฏููƒู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ู…ููƒูŽ ุบูŽูŠูŽ ู…ููƒู ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ู†ูœู‰ูฐุŒ ุญูŽูƒูŽูƒูู…ูŽ ุชูŽุงฺงูŽู…ูŽุฑู’ู…ู ุบูŽู…ูœู‰ูฐุฏูŽูƒููˆ ุชูŽุฐูŽู…ูŽ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ุงู”ูŽุนูุฏููˆุงู†ู’ ุชููŠุชูุณู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don ko da na gaya masa cewa, ina 'yar taฦ™ama da ku, ban kunyata ba. Kamar yadda duk abin da muka gaya muku gaskiya ne, haka kuma taฦ™amarmu da ku a idon Titus ma ta zama gaskiya.