2 Corinthians 7:15 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ฦ˜aunar da yake yi muku ya ฦ™aru ฦ™warai, duk saโ€™ad da yake tunawa da biyayyarku duka, da kuma irin yawan bangirman da kuka nuna masa lokacin da kuka karษ“e shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ฺงูŽูˆู’ู†ูŽุฑู’ ุฏูŽ ุชููŠุชูุณู’ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐูŠู ู…ููƒู ุชูŽู†ูŽ ุชูŽฺงูŽุงุฑููˆูŽ ุณููˆุงู’ุณูŽูŠู’ ูŠูŽุงูŠูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุชูู†ูŽ ุฏูŽ ุจููŠูŽูŠู‘ูŽุฑู’ูƒู ุฏููƒูŽ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุงู•ูุฑูู†ู’ ูŠูŽูˆูŽู†ู’ ุจูŽู†ู’ ุบูุฑู’ู…ูŽู†ู’ ุฏูŽ ูƒููƒูŽ ู†ููˆู†ูŽ ู…ูŽุณูŽ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ ุฏูŽ ูƒููƒูŽ ูƒูŽุฑู’ูปูœู‰ูฐุดูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ransa kuma yana a gare ku fiye da dฤ ฦ™warai, duk sa'ad da yake tunawa da biyayyarku, ku duka, da kuma yadda kuka yi na'am da shi a cikin halin bangirma tare da matsananciyar kula.