2 Corinthians 7:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama saโ€™ad da muka zo Makidoniya, jikin nan namu bai sami hutu ba, sai ma aka matsa mana a ta kowane gefe, a waje ga rikici, a zukatanmu kuma ga tsoro.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒููˆุงู’ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ ุฏูŽ ู…ููƒูŽุฐููˆุงู’ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ู…ูŽูƒูุฏููˆุงู’ู†ููŠูŽ ู…ูŽุงุŒ ุจูŽู…ูุณูŽุงู…ู ู‡ููˆุชูุจูŽุž ูƒููˆุงู’ุนูู†ูŽ ู…ููƒูŽ ุฌููˆูŠูŽุง ุบูŽ ฺขูุชูู†ูŽุŒ ุงู”ูŽูˆูŽุฌูœู‰ูฐ ุบูŽ ฺŸููˆุงู’ูƒูŽู†ูŽุŒ ุนูŽุซููƒู ูƒูู…ูŽ ฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู’ ูŠูŽุซููƒูŽ ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ู…ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko a lokacin da muka zo ฦ™asar Makidoniya ma, ba mu sami shaฦ™atawa ba, ana ta wahalshe mu ta kowace hanya, a waje ga husuma, a zukatanmu kuma ga fargaba.