2 Corinthians 7:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka, yanzu ina farin ciki, ba don na sa ku baฦ™in ciki ba, sai dai domin baฦ™in cikinku ya kai ku ga tuba. Gama kun yi baฦ™in ciki kamar yadda Allah ya so, saboda haka, ba ku yi hasarar kome a sanadinmu ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุชููˆุงู’ุŒ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุฏูŽูŠู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽ ุณููƒูœู‰ูฐุŒ ุงู•ูู†ูŽ ฺขูŽุถู ุซููƒูุž ูƒููˆุงู’ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุจูŽู†ู’ุฌู ุฏูŽุงุทูู†ู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ู†ูŽูปูŽุงุชูŽ ู…ููƒู ุฑูŽูŠู’ุจูŽุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุจูŽฺงูู†ู’ ุซููƒูู†ู’ูƒู ูŠูŽุณูŽุง ูƒููƒูŽ ุชููˆุจูŽ ูƒููƒูŽ ุซูŽู†ู’ุฌูŽ ู‡ูŽู„ูŽูŠูœู‰ูฐู†ู’ูƒูุž ุจูŽฺงูู†ู’ ุซููƒูู†ู’ูƒู ุงู•ูุฑูู†ู‘ูŽุญูŽู„ูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูœู‰ูฐุŒ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽ ุจูŽูƒููŠู ู‡ูŽุณูŽุฑูŽุฑู’ ูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐ ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ู…ูุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma a yanzu kam, ina farin ciki, ba don kun yi baฦ™in ciki ba, sai dai don baฦ™in cikinmu ya sa ku tuba, don kun yi baฦ™in ciki irin wanda Allah yake so. Saboda haka, ba ku yi hasarar kome a sanadinmu ba.