2 Corinthians 8:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga shawarata a kan abin da ya fi muku kyau a wannan al’amari. Bara ku kuka fara bayarwa, kuka kuma zama na farko wajen niyyar yin haka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شَوَرَرْ دَ ذَنْبَاكُ عِتَثٜىٰ، ذَيْڢِݣَوْ كُغَمَ أَبِنْدَ كُكَ ڢَارَ أَ شٜىٰكَرَرْ دَ تَوُثٜىٰ، بَوَيْ كَوَيْ كُنْ بَايَرْ بَنٜىٰ، أَعَ، أَيْ، كُنَدَ نِيَّرْيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wannan al'amari, ga shawarata. Ai, ya fiye muku a yanzu ku ƙarasa abin da kuka fara yi a bara, har kuka yi da ra'inku.