2 Corinthians 8:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu sai ku ƙarasa aikin da irin niyyar da kuka fara, ku yi haka gwargwadon ƙarfinku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، سَيْ كُغَمَ عَيْكِنْ دَ إِرِنْ ذُوثِيَارْدَ كُكَ ڢَارَ، كُيِ وَنَّنْ ڠُورْڠُودُوانْ ڧَرْڢِنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, sai ku ƙarasa aikin da irin ra'in da kuka fara, gwargwadon ikonku.