2 Corinthians 8:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kamar yadda yake a rubuce cewa, โWanda ya tara da yawa, bai tara fiye da bukatarsa ba, wanda kuma ya tara kaษan, bai kฤsa masa ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู
ูุฑู ููุฏูู ุฑูุจููุชูุซููููุฑู ู
ูุบูููุฑู ุงูููููู ุชูุซูููฐ ยซููููุฏู ููุชูุงุฑู ู
ููู ููููุ ุจููููู ู
ูุณู ููููุจูุ ููููุฏู ููุชูุงุฑู ููุทููู ููููุ ููููููู ุจููู ููุงุณู ู
ูุณูุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yadda yake a rubuce cewa, โWanda ya tara mai yawa, bai fi bukatarsa ba, wanda ya tara kaษan kuwa, ba abin da ya gaza masa.โ