2 Corinthians 8:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina gode wa Allah, wanda ya sa a zuciyar Titus, irin kula da nake da shi dominku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููู ุบููุงูุฏูููฐ ูู ุงูููููู ููููุฏู ููุณูุง ุชููุชูุณู ููุทููููู ูููููุฑู ุณููุงูู ุชูููู
ููููุงููููุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ููุณููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Godiya tฤ tabbata ga Allah wanda ya sa tsananin kula da ku a zuciyar Titus, kamar yadda nake yi.