2 Corinthians 8:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba kawai ya yarda yă je wurinku kamar yadda muka roƙe shi yă yi ba, amma ya so yă zo kamar yadda ya riga ya yi niyya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَا وَيْ كَوَيْ يَيَرْدَ يَجٜىٰ وُرِنْكُ كَمَرْ يَدَّ مُكَ ضُواْڧٜىٰشِ يَيِبَ، عَمَّا يَسُواْ يَذُواْ كَمَرْ يَدَّ يَرِغَا يَا طَوْكِ نِيَّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba kuwa na'am da roƙonmu kaɗai ya yi ba, har ma saboda tsananin himma tasa yana zuwa wurinku da ra'in kansa.