2 Corinthians 8:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama sun sha wuya sosai saboda tsananin wahalar da suka shiga, har yawan farin cikinsu ya kai su ga yin alheri ta bayarwa ga waษansu, ko da yake suna cikin tsananin talauci.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุณููู ุดูุง ูููู ุณููุงูุณููู ุณูุจููุงูุฏู ฺููููููู ููููููุฑู ุฏูุณููู ุดูุบู ุซูููุ ุญูุฑู ูููููู ฺขูุถู ุซูููููุณู ููููููุณู ุบู ูููู ุงููููุญูููฐุฑู ุชูุจูุงููุฑููู ุบู ููุทูููุณูุ ูููุงูุฏูููููููฐ ุณููู ุซููููู ฺููููููู ุชูููููุซูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
wato, ko da yake an gwada su da matsananciyar wahala, suna kuma a cikin baฦin talauci, duk da haka, yawan farin cikinsu, har ya kai su ga yin alheri ฦwarai da gaske.