2 Corinthians 8:22 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ban da wannan kuma, mun aiko da ษ—anโ€™uwanmu tare da su, wanda ya sha tabbatar mana da ฦ™wazonsa ta hanyoyi iri-iri, musamman yanzu, domin ya amince da ku da gaske.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ูู†ูŽ ูƒูู…ูŽ ุนูŽูŠู’ูƒููˆุงู’ ุฏูŽ ุทูŽู†ู’ุนููˆูŽู†ู’ู…ู ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽุณููˆุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุณูŽูˆู’ ุฏูŽูŠูŽูˆูŽ ู…ููƒูŽ ฺ ููˆุฏูŽ ุดู ู…ููƒูŽ ูƒูู…ูŽ ุชูŽุจู‘ูŽุชูŽุฑู’ ุฏูŽู†ููŠู‘ูŽุฑู’ุณูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽ ุงู•ูุฑู ุงู•ูุฑูุž ูŠูŽู†ู’ุฐู ูƒููˆูŽ ูŠูŽฺงูŽุงุฑูŽ ู†ููŠู‘ูŽ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุงู”ูŽู…ูู†ู’ุซูœู‰ูฐูˆูŽุฑู’ ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐุฏูŽ ุนูุชูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Muna kuma aiko da ษ—an'uwanmu tare da su, wanda sau da yawa muka tabbatar da himma tasa ta hanya iri iri, yanzu kuma ya fi koyaushe himma, domin amincewa da ku da yake yi ฦ™warai da gaske.