2 Corinthians 8:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba su yi yadda muka za tฤƒ ba, sai ma suka fara ba da kansu ga Ubangiji, saโ€™an nan sai suka ba da kansu gare mu bisa ga nufin Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุญูŽุฑู’ ู…ูŽุง ุณููƒูŽ ุจูŽุงูŠูŽุฑู’ ฺขููŠูœู‰ูฐุฏูŽ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ู…ููƒูŽูŠู ฺŸูŽู…ู‘ูŽู†ูุž ุฏูŽ ฺขูŽุฑู’ูƒููˆุงู’ ุฏูŽูŠู’ุŒ ุณูู†ู’ ู…ููŠฺงูŽ ูƒูŽู†ู’ุณู ุบูŽ ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ุฏูŽุบูŽ ู†ูŽู†ู’ ูƒูู…ูŽ ุณูŽูŠู’ ุณููƒูŽ ุจูŽุงุฏูŽ ูƒูŽู†ู’ุณู ุบูŽุฑูœู‰ูฐู…ูุŒ ุจูุณูŽุบูŽ ู†ูฺขูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
har ma suka bayar fiye da yadda muka zata, amma sai da suka fara miฦ™a kansu ga Ubangiji da a gare mu kuma, bisa ga nufin Allah.