2 Corinthians 8:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, da yake kun fiffita a kowane abu cikin bangaskiya, cikin magana, cikin sani, cikin dukan ฦ™wazo, da kuma cikin ฦ™aunarku dominmu, sai ku fiffita a wannan aikin alheri ma.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽุซููƒูู†ู’ ูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐ ูƒูู†ูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุบูŽุจูŽุŒ ูƒููˆุงู’ ุชูŽุจูŽู†ู’โ€ŒุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุฑู’ูƒู ุซููƒูู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุณููŠุญู ุŒ ูƒููˆุงู’ ุซููƒูู†ู’ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุŒ ูƒููˆุงู’ ุงู”ูŽ ุณูŽู†ูู†ู’ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุŒ ูƒููˆุงู’ ุงู”ูŽ ุณููˆุงู†ู’ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ุญูุฏูู…ูŽ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ฺงูŽูˆู’ู†ูŽุฑู’ ุฏูŽ ูƒููƒูœู‰ูฐ ู…ูŽู†ูŽุž ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽ ู…ูู†ูŽ ุณููˆุงู’ ูƒูุซููŠุบูŽุจูŽ ุซููƒูู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ุญูœู‰ูฐุฑูู†ู’ ุจูŽุงูŠูŽุฑู’ูˆูŽ ุญูŽู†ู‘ู ุณูŽูƒูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, da yake kun fifita a kowane abu, wato, a cikin bangaskiya, da magana, da sani, da matuฦ™ar himma, da kuma ฦ™aunar da kuke yi mana, to, sai ku fifita a wannan aikin alheri ma.