2 Corinthians 9:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, shi da yake ba mai shuka iri, yake kuma ba da abinci a ci, shi ne zai ba ku irin shukawa, yฤ riษanya shi, yฤ kuma albarkaci ayyukanku na alheri da yawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููู ููููฐ ููููููฐ ุจูุง ู
ููู ุดูููู ุงููุฑู ููุดููููุ ููููู
ู ุจูุงุดู ุนูุจูููุซูุ ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุงูููููู ุฐูููุจูุงูู ุงููุฑู ุฏููุงูู
ููู ููุดููููุ ุดููููููฐ ููู
ู ุฐูููุณูุง ุงููุฑููู ูููู ุบูุฑูู
ูุ ุชูููููููููฐ ุฐูููุณูุง ุจูุงููุฑูููุฑู ูููู ุชูุงูู ุชูููุฑูุฏูุฑู ุฑููู ุชฺูงูุงุฑู ู
ููู ุงููููุจูุฑูููุฑู ุงููููููููููู ููุงููููุญูููฐุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi da yake ba mai shuka iri, yake kuma ba da abinci a ci, shi ne zai ba ku irin shukawa, ya riษanya shi, ya kuma yawaita albarkar ayyukanku na alheri.