2 Corinthians 9:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A cikin adduโarsu dominku kuwa, zukatansu za su koma gare ku, saboda mafificin alherin da Allah ya ba ku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูู ูููู ุฐูุงุณููู ู
ููู ุงููุฏููุนูุ ุณููู ููู
ู ุชูููุงูููููู ุงูู ุฐููุซูููุงุฑูุณู ุณูุจููุงูุฏู ุงููููุญูููฐุฑูููููู ููููุฏู ููููุซูููฐ ุบูุจููู ู
ูุตูุงูููู ุฏู ุงูููููู ูููู ู
ูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su kuwa za su yi muku addu'a, su yi ษokin ganinku saboda alherin Allah marar misaltuwa da ya yi muku.