2 Corinthians 9:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ina aika ’yan’uwan nan don kada taƙamar da muke yi da ku, a kan wannan al’amari ta zama a banza, sai dai domin yă zama kuna nan a shirye, kamar yadda na faɗa za ku kasance.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنْذُ كُمَ، غَاشِ إِنَ عَيْكَ وَطَنَّنْ یَنْعُوَ، دُواْمِنْ كَدَ تَاڧَمَرْ دَمُكٜىٰيِ عَكَنْكُ أَوَنَّنْ عَيْكِ تَذَمَ مَغَنَرْ بَنْظَ دَ وُاْڢِ؞ عَمَّا إِنَ سُواْ كُذَوْنَ دَ شِرِ، كَمَرْ يَدَّ دَا نَشَيْدَ ذَاكُيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ma aiko da 'yan'uwan nan, don kada gadarar da muke yi da ku a wannan al'amari ta zama banza, domin ku zauna a kan shiri, kamar yadda dā na ce za ku zauna.