2 Corinthians 9:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku tuna fa, duk wanda ya yi shuki kaษan zai girbe kaษan, kuma duk wanda ya yi shuki da yawa, zai girbe a yalwace.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุชูููุ ู
ูุชูู
ูููุฏู ููุดูููู ุงููุฑู ููุทูููุ ุฐููู ุบูุฑูุจูููฐ ุงููู
ฺูขูุงูููู ุบููุงููู ููุทูููุ ุนูู
ููุง ู
ูุชูู
ูููุฏู ููุดูููู ุงููุฑู ุฏูููููุ ุฐูููุณูุงู
ู ุงููู
ฺูขูุงูููู ุบููุงููู ุฏูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abin la'akari fa, shi ne wanda ya yi ฦwauron yafa iri, gonarsa za ta yi masa ฦwauron amfani, wanda kuwa ya yafa a yalwace, sai ya girba a yalwace.