2 Corinthians 9:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah kuwa yana da iko yฤ ba ku fiye da bukatarku, domin kullum ku wadata da kome ta kowace hanya, kuna ta bayarwa hannu sake, kowane irin kyakkyawan aiki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููู ููู
ู ูููู ุนููู ุจูุงูู ุงููููุจูุฑููู ฺขูููููฐุฏู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุจฺูงูุงุชูุ ุฏููุงูู
ููู ุนููููุงูููููุดูููฐ ููุณูุงู
ู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุจฺูงูุงุชูุ ุญูุฑู ู
ูุง ฺขูููููฐ ุฏูููููุ ุฏููุงูู
ููู ูููู ุนููููููู ุงููููุญูููฐุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah kuwa yana da iko yฤ ba ku fiye da bukatarku, domin kullum ku wadata da kome ta kowace hanya, kuna ta bayarwa hannu sake, kowane irin kyakkyawan aiki.