2 John 1:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina da abubuwa da dama da zan rubuta muku, sai dai ba na so in yi amfani da takarda da inki in rubuta. A maimako, ina fata in ziyarce ku in kuma yi magana da ku fuska da fuska, domin farin cikinmu yฤ zama cikakke.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุฏู ุงููุจูุจููู ุฏููููู ููุทูููุฏู ููููููฐุณููุงู ุงูููู ุฑูุจููุชู ู
ูููุ ุนูู
ููุง ุจูุงูู ุณููุงู ุงูููู ุฑูุจููุชูุณู ุงููููุณฺููงูุฑู ููููุ ุงูู ู
ูููู
ููููุงูู ุญูููุ ุงูููู ฺขูุงุชูุง ุฐููู ุณูุงู
ู ุฏูุงู
ู ุงููููุฐููุงู ููุฑููููู ุฏููุงูู
ููู ู
ูุชูุชูููููู ฺขูุณููู ุฏู ฺขูุณูููุ ุฏููุงูู
ููู ฺขูุถู ุซูููููู
ู ููุฐูู
ู ุซููููููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko da yake ina da abin da zan faษa muku da yawa, na gwammace ba a wasiฦa ba, amma na sa zuciya in ziyarce ku, mu yi magana baka da baka. don farin cikinmu ya zama cikakke.