2 John 1:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Muna ƙaunarku saboda gaskiyan nan, wadda take cikinmu za tă kuma kasance tare da mu har abada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَتُواْ، مُنَ ڧَوْنَرْكُ سَبُواْدَ غَسْكِيَرْ نَنْ دَتَكٜىٰ ثِكِنْ ذُوثِيَارْمُ، كُمَ ذَاتَ ذَوْنَ دَمُو حَرْ أَبَدَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
wato, muna ƙaunarku saboda gaskiyar da take a dawwame a cikinmu, za ta kuwa kasance tare da mu har abada.