2 John 1:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk mutumin da bai tsaya a kan koyarwar Kiristi ba, amma ya yi ฦ™ari a kanta, mutumin nan ba shi da Allah. Amma wanda ya tsaya a kan koyarwar Kiristi, yana da Uban da kuma ฦŠan.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููƒู’ ู…ูุชูู…ูู†ู’ ุฏูŽ ุจูŽูŠู’ ฺŸูŽูŠูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ูˆูŽุฑู’ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุณููŠุญู ุจูŽุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูŠูŽูŠู ฺงูŽุงุฑู ุนูŽูƒูŽู†ู’ุชูŽุŒ ู…ูุชูู…ูู†ู‘ูŽู†ู’ ุจูŽุง ุดู ุฏูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽฺŸูŽูŠูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ูˆูŽุฑู’ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุณููŠุญู ุŒ ูŠูŽู†ูŽุฏูŽ ุนูุจูŽู†ู’ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุทูŽู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowa ya yi ฦ™ari, bai tsaya a kan koyarwar Almasihu ba, Allah ba ya tare da shi ke nan. Wanda kuwa ya tsaya a kan koyarwar nan, yana da uba da ฦŠan.