2 Kings 1:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duba, wuta ta sauko daga sama ta cinye su kaftin nan biyu waษanda suka zo da farko da dukan sojojinsu. To, yanzu dai, ka daraja raina!โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุงุดู ููุชูุงุฏูุบู ุณูู
ู ุชูุง ุฑูุบูุงุชู ุซูููููููฐ ู
ููููููู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุบูุฏูุง ุจููู ุฏู ุณููุงูุฌููุงูุฌูููุณู ฺงูููโุบููู ุญูู
ูุณููู ุญูู
ูุณูููุ ุนูู
ููุง ุงูููู ุถููุงฺูงููุงู ููุบู ุฏูุฑูุฌูุฑู ุฑููููู ููููู
ููู ุฌฺูููงููู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama wuta ta sauko daga sama ta cinye shugabanni biyu tare da mutanensu hamsin hamsin, amma ka dubi darajar raina.โ