2 Kings 1:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai mala’ikan Ubangiji ya ce wa Iliya, “Sauka, ka tafi tare da shi; kada ka ji tsoro.” Saboda haka Iliya ya tashi ya sauko, ya tafi tare da shi wajen sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَلاَىِٕكَنْ يَهْوٜىٰهْ يَثٜىٰ وَ إِلْيَاسُ «كَدَ كَجِڟُواْرُواْ؞ كَغَنْغَرَ تَرٜىٰ دَشِ؞» إِلْيَاسُ كُوَ يَتَاشِ يَبِے بَبَّنْ سُواْجَنْ ذُوَا وُرِنْ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan mala'ikan Ubangiji ya ce wa Iliya, “Ka sauka, ka tafi tare da shi, kada ka ji tsoronsa.” Iliya kuwa ya tashi, ya tafi tare da shi har gaban sarki.