2 Kings 1:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da masinjojin suka koma wurin sarki, sai sarki ya ce da su, “Don me kuka komo?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ یَنْ عَيْكَ سُكَ كُواْمَ وُرِنْ سَرْكِے؞ سَرْكِے يَتَمْبَيٜىٰسُ يَثٜىٰ «دُوانْمٜىٰ كُكَ دَاوُاْ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Manzannin kuwa suka koma wurin sarki. Sarki ya ce, “Me ya sa kuka komo?”