2 Kings 10:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai ya gamu da waɗansu daga dangin Ahaziya sarkin Yahuda, sai ya tambaye su, ya ce, “Ku, su wane ne?” Suka ce, “Mu dangin Ahaziya ne, mun kuma zo ne mu gai da iyalan sarki da kuma mahaifiyar sarauniya.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَهَطُ دَ وَطَنْسُ دَغَ غِدَنْ سَرْكِے أَهَظِيَ نَ يَهُودَ؞ سَيْ يَتَمْبَيٜىٰسُ يَثٜىٰ «كُو سُوَنٜىٰنٜىٰ؟» سُكَ أَمْسَ «مُو نَغِدَنْ أَهَظِيَ نٜىٰ؞ ذَامُتَڢِے غَيْسُوَرْ یَیَنْ غِدَنْ سَرْكِے دَ یَیَ مَظَا نَ سَرَوْنِيَ يٜىٰظٜىٰبٜىٰلْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai ya sadu da 'yan'uwan Ahaziya Sarkin Yahuza, sai ya ce, “Ku su wane ne?” Sai suka amsa, “Mu 'yan'uwan Ahaziya ne, mun zo mu gai da 'ya'yan sarki ne da 'ya'yan sarauniya.”