2 Kings 10:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya umarta ya ce, โA kama su da rai!โ Aka kuwa kama su aka yayyanka kusa da rijiyar Bet-Eked, su arbaโin da biyu. Ba a bar wani da rai ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููฐููู ููุซูููฐ ููู
ูุชูููููฐููุณู ยซููููุงู
ูุณู ุฏู ุฑููู!ยป ุณููู ูููููุงู
ู ุฏูููููุณู ุงููุฑูุจูุนููู ุฏู ุญูุทูุ ุณููู ูููููุดูููฐุณู ุงูููููู ุฑูุงู
ู ููุณูุฏู ุฐูููโุบููุงูู ู
ูููููุงููุ ุจูุงุจู ุทููููู ุฏู ุณููู ุจูุฑู ุฏู ุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yehu kuwa ya ce, โKu kama su da rai.โ Sai suka kama su da rai, suka karkashe su a ramin Bet-eked, su arba'in da biyu ne, ba a rage ko ษaya a cikinsu ba.