2 Kings 10:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan ya bar wurin, sai ya gamu da Yehonadab ษan Rekab wanda yake kan hanyarsa don yฤ sadu da shi. Sai Yehu ya gaishe shi, ya ce, โKa amince da ni yadda na amince da kai?โ Yehonadab ya ce, โI.โ Yehu ya ce, โTo, in haka ne ka ba ni hannunka.โ Sai ya miฦa masa, Yehu kuwa ya ja shi cikin keken yaฦin.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ููููฐููู ููุชูุงุดู ุฏูุบู ููุฑูููุ ุณููู ููุบูู
ู ุฏู ููููฐูููุงูููุฏูุจู ุทููู ุฑูููฐููุจู ูููู ุฐูููุงุ ููููฐููู ููุบูููุดูููฐุดู ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซูููุงู ููุทูููููููฐูู ุงูู ุฐููุซูููุงุฑููู ููุฏูู ููุทูููููููฐูู ุงูู ุฐููุซูููุงุชูุยป ููููฐูููุงูููุฏูุจู ููุงููู
ูุณู ููุซูููฐ ยซฺจููุฑููู ูููู!ยป ููููฐููู ููุซูููฐ ยซุนูุฏููู ุญูููููููฐุ ุชููุงู ููู
ฺููงู ู
ููู ุญููููููููุยป ููู
ฺููงููู ููููฐููู ุญููููููุณูุ ุณููู ููููฐููู ููุฌูุง ุดู ูููููู ููููฐููููฐูู ุฏููุงููููู ููุงฺงูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya tashi daga can, sai ya sadu da Yehonadab ษan Rekab yana zuwa ya tarye shi. Yehu ya gaishe shi, ya tambaye shi, โZuciyarka ta amince da ni kamar yadda tawa ta amince da kai?โ Yehonadab ya amsa, โI.โ Sai Yehu ya ce, โIdan haka ne, to, miฦo mini hannunka.โ Sai ya miฦa masa hannunsa. Yehu kuwa ya ษauke shi zuwa cikin karusa.