2 Kings 10:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu sai ku kira dukan annabawan Baโal, dukan masu yin masa hidima da kuma dukan firistocinsa. Ku tabbata ba a manta da wani ba, gama zan yi wa Baโal babbar hadaya. Duk wanda bai zo ba, a bakin ransa.โ Amma Yehu yana wayo ne domin yฤ hallaka masu yi wa Baโal sujada.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฑูุง ู
ููู ุฏููููู ุงูููููุจูุงูููู ุจูุนููู ุฏู ุฏููููู ู
ูุงุณู ููู
ูุณู ุณูุฌููุฏู ุชูุฑูููฐุฏู ฺขูุฑูุณูุชููุงูุซูููุณูุ ููุฏู ุนูุจูุฑู ูููุงู ู
ูุชูู
ู ุทูููุ ุบูู
ูุง ุงููููุฏู ุจูุจููุฑู ููุฏูุงููุฑูุฏู ููููููฐุณููุงู ุงูููููู ูู ุจูุนูููุ ุฏููููู ููููุฏู ุจูุงูู ูููู ุฐูุงุนู ููุดูููฐุดูุยป ุนูู
ููุง ููููฐููู ูููู ูููููุงู ููููฐ ุฏููุงูู
ููู ููููููููู ู
ูุงุณู ุณูุฌููุฏู ุบู ุจูุนูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, yanzu sai ku kirawo mini dukan annabawan Ba'al, da dukan masu yi masa sujada, da dukan firistocinsa. Kada a manta da wani, gama ina da babbar hadayar da zan miฦa wa Ba'al. Duk wanda bai zo ba, za a kashe shi.โ Amma dabara ce Yehu yake yi don ya hallaka waษanda suke yi wa Ba'al sujada.