2 Kings 10:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Da zarar wasiƙan nan ta sadu da ku, da yake ’ya’yan maigidanku suna tare da ku, kuna kuma da kekunan yaƙi da dawakai, da birni mai katanga da makamai,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«یَیَ مَظَا نَ مَيْغِدَنْكُ سُنَ أَ حَنُّنْكُ، كُنَ كُمَ دَ دَوَكِ دَ كٜىٰكُنَنْ دُواْكِنْ يَاڧِ دَ بِرْنِ مَيْ كَتَنْغَ تَرٜىٰدَ كَايَنْ يَاڧِ؞ تُنْدَ حَكَ يَكٜىٰ، تُواْ دَظَرَرْ كُنْ كَرْٻِ وَنَّنْ وَسِيڧَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce, “Yanzu dai, da zarar wasiƙun nan sun iso wurinku, da yake kuke lura da 'ya'yan Ahab, kuna kuma da karusai, da dawakai, da kagara, da makamai,