2 Kings 10:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Yehu da Yehonadab ษan Rekab, suka shiga haikalin Baโal. Yehu ya ce wa masu yi wa Baโal sujada, โKu dudduba ku tabbatar cewa babu wani bawan Ubangiji a nan tare da ku, sai masu hidimar Baโal kawai.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููฐููู ููุดูุบู ุซููููู ุบูุฏููู ุจูุนููู ุชูุฑูููฐุฏู ููููฐูููุงูููุฏูุจู ุทููู ุฑูููฐููุจูุ ุณูุนููู ููุซูููฐ ููู
ูุงุณููู ูู ุจูุนููู ุณูุฌููุฏู ยซููุฏููุจู ุณููุงูุณููู ุงฺูููููุงููููููุ ููุชูุจููุชูุฑู ุจูุงุจูููููุฏู ููููููฐ ุณูุฌููุฏู ุบู ููููููููฐูู ุงฺูููููููุฑูููุ ุณูููุฏููู ููู ููุทูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan wannan Yehu ya shiga haikalin Ba'al tare da Yehonadab ษan Rekab, ya ce wa masu yi wa Ba'al sujada, โKu bincike, ku tabbata, ba wani bawan Ubangiji tare da ku, sai dai masu yi wa Ba'al sujada kaษai.โ